i
i
Up-to-date Information
Up-to-Date Info: To find the latest CDC information on this topic go to: https://www.cdc.gov/coronavirus/2019-nCoV/index.html
Bayar da Tallafi Dangane da Imani da kuma Dangantakar tasirorin zaman jama’a da halayyar mutum ga Mutanen da ke da COVID-19 a Gida (Saitunan da ba na Amurka ba)
-
12/23/2021
Details:
-
Alternative Title:Providing spiritual and psychosocial support to people with COVID-19 at home (non-US settings) [Hausa]
-
Corporate Authors:
-
Description:Providing spiritual and psychosocial support to people with COVID-19 at home (non-US settings) [Hausa]
Mutane da yawa da suka kamu da rashin lafiya ko suka rasa wasu ‘yan uwansu suna buƙatan jagoran mallaman addinin su. A yayin annobar COVID-19, mafi aminci hanyar bayar da tallafi na ruhaniya da tunani da halayyar mutum shine ta hanyar waya, bidiyo, ko ta hanyar sadarwar zumunta. Shugabannin addini na iya yin addu'a, bayar da wa’azi da tunanin littafin addini, da kuma bayar da saƙonnin bege.
CS 317721-D 12/23/2021
317721-A_FS_SpiritualSupportGuidance_Update_12_6_HAUSA.PDF
-
Subjects:
-
Document Type:
-
Genre:
-
Pages in Document:2 unnumbered pages
-
Collection(s):
-
Main Document Checksum:
-
Download URL:
-
File Type: